iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Iran ta sanar da cewa tana kokarin shiga tsakanin kasashen Azarbaijan da kuma Armenia domin sasanta su kan rikicin da suke yi.
Lambar Labari: 3485227    Ranar Watsawa : 2020/09/28